Hey everyone, it’s me again, Dan, welcome to our recipe page. Today, I will show you a way to make a special dish, cinnamon rolls 1. One of my favorites food recipes. This time, I am going to make it a bit unique. This will be really delicious.
Cinnamon Rolls 1 is one of the most favored of recent trending meals in the world. It is enjoyed by millions every day. It’s easy, it’s quick, it tastes yummy. They’re fine and they look fantastic. Cinnamon Rolls 1 is something which I have loved my whole life.
To begin with this particular recipe, we must prepare a few ingredients. You can cook cinnamon rolls 1 using 12 ingredients and 9 steps. Here is how you can achieve it.
The ingredients needed to make Cinnamon Rolls 1:
Make ready Kwabin farko
Prepare 2 1/2 cups fulawa
Get 1/3 cup Narkakken Butter
Make ready 1 cup ruwan dumi
Make ready 1/3 cup Sikari
Prepare 1 tsp Yeast
Get 1/4 cup Madarar gari
Prepare Bayan minti 30
Prepare 1 cup Fulawa
Make ready 1/2 cup Brown sugar
Make ready 1/2 tbsp garin Cinnamon
Get Butter
Instructions to make Cinnamon Rolls 1:
Bani da cinnamon powder sai sticks dan haka na dake shi ya koma gari.
Zaki zuba ruwan dumi a roba, ki saka yeast ki barshi yai 5mins zakiga kwayayen yeast din sunyi girma, alamar yana da kyau, sai ki saka butter, sugar, madara da fulawa kofi biyu da rabi, ki juya sai ki rufe ki kaishi wuri mai dumi, bayan kamar minti 30 sai ki dauko ki zuba masa fulawa kofi daya ki murza.
Ki samu leda mai kyau ki saka kwabin a ciki kiyi rolling flat, ya zama rectangle sai ki shafe da butter, ki barbada brown sugar, sanan daga karshe ki barbada cinnamon powder (ba'a bukatar cinnamon da yawa, shi yana da karfi sosai da kama baki).
Sai kiyi rolling sai ki yanka, ki shafe baking pan dinki da butter sai ki jera, amma karki cika dan zasu kumbura. Ki rufe da leda ki kai wuri mai dumi ko rana.
Ki saka a oven ki gasa, ga yanda zaiyi.
Sai ki ciro shi a hankali zaki ga ya hade ya zama daya.
Zaki zuba masa madara ko condensed ki ci da shi.
Bayan kin gama kin saka a baking pans din zaki ga wasu sunyi ragowa, sai ki gera akan tray ki gasa su ba tare da kin saka a pans ba.
Dukkan lokacin da nayi recipe da hausa ina kokarin sanar da cewar da measuring cups and spoons nake awo, kuma tsp-ina nufin teaspoon, sanan tbsp-ina nufin tablespoon duk suna nan a rubuce a jikin spoons din. Dan aiki yai kyau sai da measurement ba kinta ce ba.
So that is going to wrap this up with this exceptional food cinnamon rolls 1 recipe. Thank you very much for reading. I am sure you will make this at home. There is gonna be interesting food at home recipes coming up. Remember to save this page in your browser, and share it to your family, friends and colleague. Thank you for reading. Go on get cooking!